Littafi Mai Tsarki

Fit 33:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu ina roƙonka idan na sami tagomashi a gare ka, ka nuna mini hanyoyinka domin in san ka, in kuma sami tagomashi a wurinka, ka kuma tuna, wannan al'umma jama'arka ce.”

Fit 33

Fit 33:9-20