Littafi Mai Tsarki

Fit 33:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce wa Musa, “Tashi, ka kama hanya, kai da jama'ar da ka fisshe su daga ƙasar Masar, zuwa ƙasar da na rantse wa Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu, na ce, ‘Ga zuriyarka zan ba da ita.’

Fit 33

Fit 33:1-11