Littafi Mai Tsarki

Fit 32:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun yi saurin kaucewa daga hanyar da na umarce su. Sun yi wa kansu ɗan maraƙi na zubi, sun yi masa sujada, sun miƙa masa hadaya, sun kuma ce, ‘Ya Isra'ila, wannan shi ne allahn da ya fisshe ka daga ƙasar Masar.”’

Fit 32

Fit 32:3-12