Littafi Mai Tsarki

Fit 32:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kashegari da sassafe, suka tashi, suka miƙa hadayu na ƙonawa da na salama. Jama'ar kuma suka zauna su ci su sha, suka kuma tashi suna rawa.

Fit 32

Fit 32:1-11