Littafi Mai Tsarki

Fit 32:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya karɓi zobban a hannunsu, sai ya narkar da su, ya sassaƙa shi da kurfi, ya siffata ɗan maraƙi. Da jama'a suka gani, sai suka ce, “Allahnku ke nan, ya Isra'ila, wanda ya fisshe ku daga Masar.”

Fit 32

Fit 32:1-12