Littafi Mai Tsarki

Fit 32:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa ya ce, “Yau kun ba da kanku ga Ubangiji, gama kowane mutum ya kashe ɗansa da ɗan'uwansa, ta haka kuka jawo wa kanku albarka yau.”

Fit 32

Fit 32:28-35