Littafi Mai Tsarki

Fit 32:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa ya sauko daga kan dutsen da allunan dutsen nan biyu na shaida a hannunsa. Allunan rubutattu ne ciki da baya.

Fit 32

Fit 32:6-24