Littafi Mai Tsarki

Fit 32:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don me za ka sa Masarawa su ce, ‘Ai, don ƙeta ce ya fitar da su, don ya kashe su cikin duwatsu, ya shafe su sarai daga duniya?’ Ka janye zafin fushinka, kada kuma ka jawo wa jama'arka masifa.

Fit 32

Fit 32:6-16