Littafi Mai Tsarki

Fit 32:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da mutane suka ga Musa ya yi jinkirin saukowa daga dutsen, sai suka taru wurin Haruna, suka ce masa, “Tashi, ka yi mana allahn da zai shugabance mu, gama ba mu san abin da ya faru da Musa ɗin wanda ya fisshe mu daga ƙasar Masar ba.”

Fit 32

Fit 32:1-8