Littafi Mai Tsarki

Fit 31:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi kuma, ni da kaina, na sa Oholiyab ɗan Ahisamak na kabilar Dan tare da shi, na kuma sa hikima a zukatan masu hikima, don su yi dukan abin da na umarce ka

Fit 31

Fit 31:3-11