Littafi Mai Tsarki

Fit 31:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ya gama magana da Musa a kan Dutsen Sina'i, sai ya ba shi alluna biyu na shaida, allunan duwatsu rubatattu da yatsan Allah.

Fit 31

Fit 31:16-18