Littafi Mai Tsarki

Fit 31:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kwana shida za a yi aiki, amma rana ta bakwai ranar hutawa ce tsattsarka ta saduda ga Ubangiji, don haka duk wanda ya yi kowane irin aiki a cikinta za a kashe shi.

Fit 31

Fit 31:6-18