Littafi Mai Tsarki

Fit 31:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Faɗa wa Isra'ilawa, ‘Sai ku kiyaye Asabar domin shaida tsakanina da ku da zuriyarku har abada, domin ku sani ni ne Ubangiji wanda ya keɓe ku.

Fit 31

Fit 31:5-16