Littafi Mai Tsarki

Fit 30:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai kuma ƙona turaren sa'ad da ya kunna fitilun da almuru. Za a riƙa ƙona turare kullum a gaban Ubangiji dukan zamananku.

Fit 30

Fit 30:1-9