Littafi Mai Tsarki

Fit 30:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba za a shafa wa kowa ba, ba kuma za a yi wani mai irinsa ba, gama man tsattsarka ne, saboda haka zai kasance tsattsarka a gare ku.

Fit 30

Fit 30:26-38