Littafi Mai Tsarki

Fit 30:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sai ku yi daro da tagulla don wanka. Ku yi masa gammo da tagulla, ku ajiye shi tsakanin alfarwa ta sujada da bagaden, ku zuba ruwa a ciki.

Fit 30

Fit 30:14-26