Littafi Mai Tsarki

Fit 30:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“A sa'ad da za ku ƙidaya Isra'ilawa, sai ko wannensu ya biya fansar kansa ga Ubangiji domin kada annoba ta buge su lokacin da za ku ƙidaya su.

Fit 30

Fit 30:7-19