Littafi Mai Tsarki

Fit 28:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a yi mata abin ɗamara da irin kayan da aka yi falmaran, wato da zinariya, da shuɗi, da shunayya, da mulufi, da lallausan zaren lilin. Za a yi mata saƙar gwaninta.

Fit 28

Fit 28:1-17