Littafi Mai Tsarki

Fit 28:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haruna kuwa zai sa shi bisa goshinsa, ta haka zai ɗauki kurakuran da ya yiwu Isra'ilawa sun yi cikin miƙa sadakokinsu masu tsarki. Kullum Haruna zai riƙa sa shi bisa goshinsa don su zama karɓaɓɓu ga Ubangiji.

Fit 28

Fit 28:37-41