Littafi Mai Tsarki

Fit 28:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A sa duwatsun a kafaɗun falmaran domin a riƙa tunawa da 'ya'yan Isra'ila. Haruna zai rataya sunayensu a kafaɗunsa a gaban Ubangiji domin a tuna da su.

Fit 28

Fit 28:3-17