Littafi Mai Tsarki

Fit 28:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Daga cikin 'ya'ya maza na Isra'ila sai ka kirawo ɗan'uwanka Haruna tare da 'ya'yansa, Nadab, da Abihu, da Ele'azara, da Itamar, su zama firistoci masu yi mini aiki.

Fit 28

Fit 28:1-6