Littafi Mai Tsarki

Fit 27:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Za ku yi wa alfarwa farfajiya. A kudancin farfajiyar, sai ku rataye labule mai tsawo kamu ɗari wanda aka saƙa da lallausan zaren lilin.

Fit 27

Fit 27:7-12