Littafi Mai Tsarki

Fit 27:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku ƙera kwanoni domin tokar bagade, da manyan cokula da daruna, da cokula masu yatsotsi, da kuma farantai domin wuta. Za ku ƙera dukan kayayyakin bagaden da tagulla.

Fit 27

Fit 27:1-7