Littafi Mai Tsarki

Fit 27:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a ajiye ta a cikin alfarwar a gaban labule na wurin shaida. Haruna da 'ya'yansa za su lura da ita daga safiya har maraice. Wannan zai zama ka'ida har abada ga Isra'ilawa.”

Fit 27

Fit 27:14-21