Littafi Mai Tsarki

Fit 27:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tsawon farfajiyar zai zama kamu ɗari, fāɗinta kamu hamsin, tsayinta kamu biyar. Za a saƙa labulenta da lallausan zaren lilin, a kuma yi kwasfanta da tagulla.

Fit 27

Fit 27:10-21