Littafi Mai Tsarki

Fit 27:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a saƙa labule mai kamu ashirin da lallausan zaren lilin mai launi shuɗi, da shunayya, da mulufi domin ƙofar farfajiyar. Za a sa wa ƙofar dirkoki huɗu tare da kwasfansu huɗu.

Fit 27

Fit 27:10-20