Littafi Mai Tsarki

Fit 27:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wajen arewa kuma, sai ku rataya labule mai tsawon kamu ɗari. Ku yi masa dirkoki da kwasfansu guda ashirin da tagulla, amma ku yi wa dirkokin maratayai da maɗaurai da azurfa.

Fit 27

Fit 27:6-17