Littafi Mai Tsarki

Fit 27:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Za ku yi bagaden da itacen ƙirya, mai tsawo kamu biyar, da fāɗi kamu biyar, tsayinsa kamu uku. Bagaden zai zama murabba'i.

Fit 27

Fit 27:1-9