Littafi Mai Tsarki

Fit 26:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku yi maɗauri guda hamsin da zinariya don a haɗa hantuna na labulen nan domin alfarwa ta zama ɗaya.

Fit 26

Fit 26:4-16