Littafi Mai Tsarki

Fit 26:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku yi dirkoki biyar da itacen ƙirya saboda makarin, ku dalaye su da zinariya. Ku kuma yi maratayansu da zinariya. Ku yi wa waɗannan dirkoki kwasfa biyar da tagulla.”

Fit 26

Fit 26:27-37