Littafi Mai Tsarki

Fit 26:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ku yi maɗauri hamsin da tagulla, ku ɗaura hantunan da su don ku haɗa alfarwar ta zama ɗaya.

Fit 26

Fit 26:6-16