Littafi Mai Tsarki

Fit 25:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku kuma yi alkuki da zinariya tsantsa. Ku yi gindinsa da gorar jikinsa da ƙerarriyar zinariya. Ƙoƙuna, da mahaɗai, da furanninsa a haɗe da shi za ku yi su.

Fit 25

Fit 25:29-37