Littafi Mai Tsarki

Fit 25:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da zinariya tsantsa kuma za ku yi farantansa, da kwanonin tuya, da butocinsa, da kwanoninsa domin yin hadayu na sha.

Fit 25

Fit 25:26-36