Littafi Mai Tsarki

Fit 24:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa kuwa ya ɗauki jinin ya watsa wa jama'ar. Sa'an nan ya ce, “Wannan shi ne jinin alkawarin da Ubangiji ya yi da ku, wanda yake cikin dokokin nan duka.”

Fit 24

Fit 24:2-14