Littafi Mai Tsarki

Fit 24:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa kuwa ya rubuta dukan dokokin Ubangiji. Kashegari da sassafe ya gina bagade a gindin dutsen, da kuma ginshiƙai goma sha biyu bisa ga yawan kabilai goma sha biyu na Isra'ila.

Fit 24

Fit 24:1-8