Littafi Mai Tsarki

Fit 24:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ɗaukakar Ubangiji kuma ta zauna bisa Dutsen Sina'i. Girgijen ya lulluɓe dutsen har kwana shida, a rana ta bakwai kuwa Ubangiji ya kira Musa daga cikin girgijen.

Fit 24

Fit 24:11-18