Littafi Mai Tsarki

Fit 24:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka hawo zuwa wurina a bisa dutsen, ka zauna har in ba ka allunan dutse da yake da dokoki da farillan da na rubuta don a koya musu.”

Fit 24

Fit 24:6-14