Littafi Mai Tsarki

Fit 24:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka ga Allah na Isra'ila. Wurin da yake ƙarƙashin tafin ƙafafunsa yana kama da daɓen da aka yi da dutsen yakutu, garau kamar sararin sama.

Fit 24

Fit 24:1-12