Littafi Mai Tsarki

Fit 23:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ƙasarku, mace ba za ta yi ɓari ba, ba kuma za a sami marar haihuwa ba. Zan ba ku tsawon rai.

Fit 23

Fit 23:21-28