Littafi Mai Tsarki

Fit 23:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ku yi mugunta domin galibin mutane na yi, kada kuwa ku yi shaidar zur a gaban shari'a don ku faranta zuciyar yawancin mutane, domin kada ku sa a kauce wa adalci.

Fit 23

Fit 23:1-7