Littafi Mai Tsarki

Fit 23:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku kuma yi idin nunan fari na amfanin gonakinku da kaka. Sa'an nan kuma za ku yi idin gama tattara amfanin gonakinku a ƙarshen shekara.

Fit 23

Fit 23:9-21