Littafi Mai Tsarki

Fit 23:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma a shekara ta bakwai, ku bar su su huta kurum, ba za ku girbi kome daga ciki ba, domin mutanenku matalauta su ci abin da ya ragu, namomin jeji kuma su ci. Haka kuma za ku yi da gonakinku na inabi da na zaitun.

Fit 23

Fit 23:5-13