Littafi Mai Tsarki

Fit 22:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuma za ku yi da 'ya'yan farin shanunku, da na awakinku, da na tumakinku. Ɗan farin zai yi kwana bakwai tare da uwar, amma a rana ta takwas za ku ba ni shi.

Fit 22

Fit 22:23-31