Littafi Mai Tsarki

Fit 22:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan kun ranta wa jama'ata matalauta da suke tsakaninku kuɗi, ba za ku zama musu kamar masu ba da rance da ruwa ba. Kada ku nemi ruwan kuɗin daga gare su.

Fit 22

Fit 22:21-31