Littafi Mai Tsarki

Fit 22:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan mutum ya saci sa ko tunkiya, ya yanka ko ya sayar, zai biya shanu biyar a maimakon sa, tumaki huɗu maimakon tunkiya.

Fit 22

Fit 22:1-3