Littafi Mai Tsarki

Fit 21:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan ba ta gamshi maigidanta wanda ya maishe ta kamar ɗaya daga cikin matansa ba, sai ya yarda a fanshe ta. Amma ba shi da iko ya sayar da ita ga baƙi, tun da yake bai kyauta mata ba.

Fit 21

Fit 21:3-12