Littafi Mai Tsarki

Fit 21:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

to, sai ubangijinsa ya kawo shi a gaban Allah a ƙofa ko a madogarar ƙofa, sa'an nan ubangijinsa ya huda kunnensa da abin hudawa. Zai bauta wa ubangijinsa muddin ransa.

Fit 21

Fit 21:3-13