Littafi Mai Tsarki

Fit 21:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan mutum ya bugi bawansa ko baiwarsa a ido har idon ya lalace, sai ya 'yanta bawan ko baiwar a maimakon idon.

Fit 21

Fit 21:22-30