Littafi Mai Tsarki

Fit 21:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“In mutum ya dūki bawansa ko baiwarsa da sanda har ya mutu a hannunsa, lalle ne a hukunta shi.

Fit 21

Fit 21:14-25