Littafi Mai Tsarki

Fit 21:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan mutum ya fāɗa wa ɗan'uwansa da niyyar kisankai, lalle, sai a kashe shi ko da ya gudu zuwa bagadena.

Fit 21

Fit 21:7-20